
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, Genetal BMB kenan a wadannan kayatattun hotunan shi da matarshi, ya bayyana cewa, lokacin murna da akasin haka suna tare mutuwace kadai zata rabasu.
atan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.


Duk runtsi duk wuya mutuwace kadai zata rabani da matata - Inji Gegeral BMB
Reviewed by AREWA BLOGGER
on
June 25, 2018
Rating:
Reviewed by AREWA BLOGGER
on
June 25, 2018
Rating:
No comments:
Anan zaka rubuta tsokacinka